L. Fir 4:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ɗibiya hannunsa a kan kan abin yin hadaya don zunubin, sa'an nan ya yanka a wurin da akan yanka hadaya ta ƙonawa.

L. Fir 4

L. Fir 4:30-35