L. Fir 4:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai ƙona kitsen duka a bisa bagaden kamar yadda akan yi da kitsen hadaya ta salama, ta haka firist zai yi kafara domin zunubin shugaban, za a kuwa gafarta masa.

L. Fir 4

L. Fir 4:20-29