L. Fir 4:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firist ya ɗibi jinin hadaya don zunubi da yatsansa ya shafa wa zankayen bagaden ƙona hadaya, sa'an nan ya zuba sauran jinin a gindin bagaden.

L. Fir 4

L. Fir 4:19-34