L. Fir 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan taron jama'ar Isra'ila sun yi zunubi, ba da gangan ba, har sun aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, amma ba su farga da laifinsu ba, duk da haka sun yi laifi.

L. Fir 4

L. Fir 4:10-18