L. Fir 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da sauran bijimin duka zai kai su waje bayan zango a wuri mai tsabta inda ake zubar da toka, nan zai ƙone su da wuta a inda ake zubar da tokar.

L. Fir 4

L. Fir 4:6-18