L. Fir 26:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Zan ba da salama cikin ƙasar. Za ku kwanta, ba abin da zai razana ku. Zan kawar da mugayen dabbobi daga ƙasar. Ba za a ƙara yin yaƙi a ƙasarku ba.

L. Fir 26

L. Fir 26:1-13