L. Fir 26:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku yi ta girbi, har lokacin tattara 'ya'yan inabi, za ku kuma yi ta tattara 'ya'yan inabi har zuwa lokacin shuka. Za ku ci abincinku, ku ƙoshi, ku yi zamanku a ƙasarku lafiya.

L. Fir 26

L. Fir 26:1-10