L. Fir 26:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yi gāba da ku in sa maƙiyanku su ɗibge ku, waɗanda suke ƙinku za su mallake ku. Za ku yi ta gudu ba mai korarku.

L. Fir 26

L. Fir 26:15-23