L. Fir 26:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, zan hukunta ku. Zan aukar muku da bala'i, da cuce-cuce da ba su warkuwa, da zazzaɓin da zai lalatar muku da ido, rai zai zama muku da wahala. Za ku yi shuka a banza gama maƙiyanku ne za su ci.

L. Fir 26

L. Fir 26:13-21