L. Fir 23:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar da suka miƙa hadaya ta kaɗawa, za su kuma miƙa wa Ubangiji hadaya ta ƙonawa da ɗan rago bana ɗaya marar lahani.

L. Fir 23

L. Fir 23:9-17