L. Fir 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin zai kaɗa damin hadaya ta kaɗawa a gaban Ubangiji, don a karɓe su. Firist zai kaɗa hadayar a kashegarin Asabar.

L. Fir 23

L. Fir 23:2-16