L. Fir 22:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sa'ad da rana ta faɗi mutumin zai tsarkaka, bayan wannan ya iya cin tsarkakakkun abubuwan nan, gama ko dā ma abincinsa ne.

L. Fir 22

L. Fir 22:1-15