L. Fir 22:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

duk mutumin da ya taɓa kowane irin abu haka, zai ƙazantu har maraice, ba kuwa zai ci daga cikin tsarkakakkun abubuwan nan ba, sai ya yi wanka da ruwa tukuna.

L. Fir 22

L. Fir 22:5-7