L. Fir 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ba da waɗannan ka'idodi kuma. Kada kowane mutum ya kusaci 'yar'uwarsa don ya kwana da ita. Ya ce, “Ni ne Ubangiji.”

L. Fir 18

L. Fir 18:4-10