L. Fir 18:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka sai ku kiyaye dokokina da ka'idodina waɗanda ta wurin kiyaye su mutum zai rayu. Ni ne Ubangiji.”

L. Fir 18

L. Fir 18:1-8