L. Fir 16:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bijimin da bunsurun da aka yi hadaya don zunubi da su, waɗanda aka yi kafara da jininsu a Wuri Mafi Tsarki, sai a kai su bayan zangon, a ƙone fatunsu, da namansu, da tarosonsu.

L. Fir 16

L. Fir 16:17-32