L. Fir 16:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wanda ya kore bunsurun Azazel, sai ya wanke tufafinsa ya yi wanka da ruwa, bayan haka yana iya komawa cikin zango.

L. Fir 16

L. Fir 16:21-33