L. Fir 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa wanda za a tsarkake, sai ya wanke tufafinsa, ya aske dukan gashinsa, ya yi wanka da ruwa, zai kuwa tsarkaka. Bayan wannan zai shiga zango, amma kada ya shiga cikin alfarwarsa har kwana bakwai.

L. Fir 14

L. Fir 14:4-10