L. Fir 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya yayyafa jinin sau bakwai a kan wanda za a tsarkake daga kuturtar, sa'an nan ya hurta, cewa, mutumin ya tsarkaka, ya kuma saki tsuntsu mai ran ya tafi cikin saura.

L. Fir 14

L. Fir 14:2-11