L. Fir 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan tabon ya tsaya wuri ɗaya, bai bazu ba, tabon miki ke nan, sai firist ya hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne.

L. Fir 13

L. Fir 13:17-24