L. Fir 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ƙurjin ya bazu a fatar jikin, sai firist ya hurta, cewa, shi mutumin marar tsarki ne, kuturta ce.

L. Fir 13

L. Fir 13:18-24