Kol 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina so ku san irin yawan shan faman da nake yi dominku, da waɗanda suke a Lawudikiya, da kuma duk waɗanda ba su taɓa ganina ba.

Kol 2

Kol 2:1-4