Kol 1:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne kuwa muke sanarwa, muna yi wa kowane mutum gargaɗi, muna kuma koya wa kowane mutum da matuƙar hikima, da nufin mu miƙa kowane mutum cikakke a cikin Almasihu.

Kol 1

Kol 1:27-29