Kol 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ne Allah ya so ya sanar da yadda irin yalwar ɗaukakar asirin nan take a cikin al'ummai, asirin nan kuwa shi ne Almasihu a cikinku, begen ɗaukakar da za a bayyana.

Kol 1

Kol 1:23-29