K. Mag 9:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

17. “Ruwan da aka sata ya fi daɗi, haka nan kuma abincin da ake satar ya fi daɗi.”

18. Waɗanda suka fāɗa a hannunta ba su sani mutuwa za su yi ba, waɗanda suka riga sun shiga kuwa suna can sun nutse cikin lahira.

K. Mag 9