K. Mag 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Karin maganar Sulemanu ke nan. Ɗa mai hikima abin fāriya ne ga mahaifinsa, amma wawa yakan jawo wa mahaifiyarsa baƙin ciki.

K. Mag 10

K. Mag 10:1-7