K. Mag 9:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Hikima za ta ƙara shekarunka.

12. Kai ne da riba in ka sami hikima. Kai za ka sha hasara in ka ƙi ta.

13. Wawanci kamar mace ce mai kwakwazo, jahila, marar kunya.

K. Mag 9