K. Mag 30:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai waɗansu mutane waɗanda haƙoransu takuba ne, mataunansu kuma wuƙaƙe ne, don su cinye matalauta da masu fatara daga duniya.

K. Mag 30

K. Mag 30:8-33