K. Mag 14:34-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

34. Adalci yakan ɗaukaka al'umma, amma zunubi yakan kunyatar da al'umma.

35. Sarakuna suna jin daɗin ƙwararrun 'yan majalisarsu, amma sukan hukunta waɗanda suka ba su kunya.

K. Mag 14