K. Mag 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amsa magana da tattausan harshe takan kwantar da hasala, amma magana da kakkausan harshe takan kuta fushi.

K. Mag 15

K. Mag 15:1-4