Josh 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba namijin da ya ragu cikin Ai da bai fita ya fafari Isra'ilawa ba, suka bar birnin a buɗe, suka fafari Isra'ilawa.

Josh 8

Josh 8:15-21