Josh 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka aka kira dukan mutanen da suke cikin birnin, su fafare su. Da suka fafari Joshuwa, sai aka janye su nesa da birnin.

Josh 8

Josh 8:10-26