Josh 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan mayaƙan da suke tare da shi, suka tafi kusa da birnin, suka kafa sansaninsu arewacin Ai. Tsakaninsu da Ai akwai kwari.

Josh 8

Josh 8:3-21