Josh 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe ya tattara mutanen, ya tafi tare da shugabannin Isra'ilawa, suka wuce gaba, suka bi da mutane zuwa Ai.

Josh 8

Josh 8:9-15