Josh 6:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Joshuwa ya ce wa mutum biyu ɗin nan da suka leƙo asirin ƙasar, “Tafi gidan karuwar, ku fitar da ita, da dukan waɗanda suke nata kamar yadda kuka rantse mata.”

Josh 6

Josh 6:15-25