Josh 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka hallakar da dukan abin da yake a cikin birnin, da mata da maza, yara da tsofaffi, da shanu da tumaki, da jakai.

Josh 6

Josh 6:18-27