Josh 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “A wannan rana na kawar muku da zargin Masar.” Saboda haka, har wa yau ake kiran sunan wurin Gilgal, wato a kawar.

Josh 5

Josh 5:4-5-15