Josh 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Isra'ilawa suke zaune a Gilgal, sai suka yi Idin Ƙetarewa a rana ta goma sha huɗu ga watan, da maraice, a filayen Yariko.

Josh 5

Josh 5:1-15