Josh 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuma ya kafa duwatsu goma sha biyu a tsakiyar Urdun, a wurin da firistocin da suke ɗauke da akwatin alkawari suka tsaya, duwatsun suna nan har wa yau.

Josh 4

Josh 4:8-18