Josh 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan zai zama alama a gare ku, don ya yiwu wata rana 'ya'yanku za su tambaye ku, su ce, ‘Ina ma'anar waɗannan duwatsu a gare ku?’

Josh 4

Josh 4:5-12