Josh 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Wuce gaban akwatin Ubangiji Allahnku zuwa tsakiyar Urdun, ko wannenku ya ɗauki dutse a kafaɗarsa, don kowace kabila ta Isra'ila.

Josh 4

Josh 4:1-7