Josh 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka umarce su su ɗauki duwatsu goma sha biyu daga tsakiyar Urdun daidai inda firistoci suka tsaya, su haye da su, su ajiye su a masaukin da za su kwana yau.”

Josh 4

Josh 4:1-4