Josh 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Ra'ubainu, da na Gad, da rabin kabilar Manassa kuwa suka haye tare da 'yan'uwansu da shirin yaƙi kamar yadda Musa ya umarce su.

Josh 4

Josh 4:11-13