Josh 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da jama'a duka suka gama hayewa, sai akwatin Ubangiji da firistocin suka wuce gaban jama'ar.

Josh 4

Josh 4:4-15