Josh 24:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kun rabu da Ubangiji, kun bauta wa gumaka, sai ya juyo ya wulakanta ku, ya hallaka ku, ko da yake ya riga ya nuna muku alheri.”

Josh 24

Josh 24:18-21