Josh 24:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Joshuwa ya ce wa mutanen, “Ba za ku iya bauta wa Ubangiji ba, gama shi Allah mai tsarki ne, mai kishi kuma, ba kuwa zai gafarta laifofinku da zunubanku ba.

Josh 24

Josh 24:14-28