Josh 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ku yar da 'yan'uwanku dukan waɗannan yawan kwanaki, har wa yau ba. Amma kuka kiyaye umarnin Ubangiji Allahnku sosai.

Josh 22

Josh 22:1-7