Josh 22:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Kun aikata dukan abin da Musa, bawan Ubangiji, ya umarce ku, kun kuma yi biyayya da dukan abin da na umarce ku.

Josh 22

Josh 22:1-11