Josh 22:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda gudun gaba ne muka yi haka, domin kada wata rana 'ya'yanku su ce wa 'ya'yanmu, ‘Ba ruwanku da Ubangiji, Allah na Isra'ila.

Josh 22

Josh 22:16-26