Josh 22:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mun bar bin Ubangiji, muka gina wa kanmu bagade don mu miƙa hadayun ƙonawa, ko kuwa hadayun gari, ko kuwa hadayun salama, to, bari Ubangiji kansa ya sāka mana.

Josh 22

Josh 22:21-26